Gwamnatin tarayyar Najeriya
Maina ya sake tunkarar kotu don neman beli saboda rashin lafiya da yake fama dashi. Sai dai kotun ta yi watsi da bukatarsa saboda ta bayyana bata gamsu ba.
Gwamnatin jihar Ondo a martaninta na maganar gwamnatin tarayya cewa ba ta yadda a fidda makiyaya daga jihar ba, tana zargin Garba Shehu da goyon bayan barna.
A kudurin gwamnatin tarayya na cire mutane sama da miliyan 20 daga kangin talauci, mataimakin shugaban kasar ya bayyana an kusa samun nasarar haka a kasar.
Gwamnatin tarayya ta shirya don tallafawa yaran da ba sa zuwa makaranta 10m a fadin kasar. Gwamnatin a karkashin shirin BESDA tuni ta fara gudanar da shirin.
Rundunar'yan sanda a babban birnin tarayya sun cafke wani bata-gari mai amfani da sunan EFCC da 'yan sanda ya cuci al'umma. An kame shi da ababen zargi da dama.
Tsohon ministan wasanni na kasa Bala Bawa Kao'je Allah ya yi masa rasuwa. Ministan ya rasu yana da shekaru 60 a duniya. An binne yau a babban birin tarayya.
Wasu manyan jiga-jigan jam'iyya mai ci ta APC na son Yahaya Bello da David Umahi su tsaya takaran shugabancin Najeriya a zaben da tunkarowa na shekerar 2023.
An sace wani hakimi a jihar Adamawa sa'anni kadan bayan dawowarsa daga Abuja. Harin ya biyo bayan alwashin da kwamishinan 'yan sanda yayi na kawar 'yan ta'adda.
'Yan fashi sun kai hari wasu kauyuka biyu a wani yankin jihar Zamfara. Sun kashe mutane takwas tare da raunata da yawa. Sun kuma kona gidaje da yawa a yankin.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari