Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban hafsan sojin Najeriya ya bukaci 'yan Najeriya su kwantar da hankali, domin kuwa yana aiki tukuru don ganin an inganta tsaro a fadin yankunan Najeriya.
Wani Bishop na coci ya bayyana yadda ubangiji ya sanar dashi cewa, matukar aka zabi shugaba Buhari, to lallai 'yan Najeriya sun jefa kansu cikin babbar matsala.
Karamar ministan babban birnin tarayya ta bayyana yadda cutar kwalara ta addabi birnin, tare da ba da adadin mutanen da suka kamu da kuma wadanda suka mutu.
Dillalan raguna sun fara kokawa kan rashin ciniki da suke fuskanta yayin da babbar sallah ke karatowa. Sun bayyana dalilin da yasa watakila ya jawo rashin saye.
Rikici ya barke a zauren majalisa yayin da wani dan majalisa ya tashi yana ruri cewa, bai amince da wani kaso da aka amince dashi ba daga majalisar dattawa.
Majalisar dokoki a Najeriya ta karbi rahoton kwamitin kan Al'amuran Zabe game da kudurin gyara dokar zabe a Najeriya. Ana cece-kuce a baya bisa jinkirin akansa.
Majalisar wakilai ta ce sam ba zai yi wu a fara ba jami'an hukumar kashe gobara bindigogi ba, ta bayyana dalilanta na yin waje da kudurin da gwamnati ta gabatar
Duba da yawaitar sace dalibai, gwamnan jihar Gombe ya bayyana matakin da ya dauka aka samu zaman lafiya da kwanciyar hankali a makarantu a fadin jiharsa ta Gomb
Hukumar ICPC ta koka kan yadda Najeriya ke dabai-baye da basussuka duk da cewa, za ta iya magance matsalolin da take fuskanta na bashi cikin sauki a yanzu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari