Gwamnatin tarayyar Najeriya
Ofishin ministan shari'a a Najeriya ya magantu kan tuhumar da FBI ke yi wa Abba Kyari na karbar cin hanci da hada hannu da Hushpuppi wajen aikata wata harkalla.
Bincike daga FBI ya bayyana dalla-dalla yadda Huspuppi ya aika wa da Abba Kyari wasu makudan miliyoyi ta asusun banki, wanda tuni aka fara gudanar bincike akai.
Wani matashi ya mayar da makudan kudade da dama da sauka shiga asusun bankinsa, duk da a cewarsa yana da damar da zai iya cinye kudin, amma bai aikata hakan ba.
Rahotanni na bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun kai hari wani gari, inda asuka hallaka mai garin sannan suka yi kaca-kaca da shaguna da kuma wasu abubuwa.
Yaya kudaden Najeriya suke? Tarihi ya bayyana yadda aka fara amfani da kudi a Najeriya, da kuma yadda lamarin ya sauya har zuwa yanzu da ake kashe Nairori.
Legit Hausa ta samo tarihin lokacin da 'yan Najeriya suka fara sanya kaya Gwanjo. Batu ne na bukata da kuma neman sauki, wannan yasa aka fara sanya kayanGwanjo.
Gwamnatin jihar Gombe ta sanya dokar hana fita a wasu yankunan jihar saboda wani rikicin kabilanci da ya kunno kai. An ruwaito yadda lamarin ya kasance a yankin
Majalisar jihar Zamfara ta nemi mataimakin gwamnan jihar da ya gaggauta bayyana a gabanta domin amsa wasu tambayoyi da suke dashi akansa kan wani taro a jihar.
Kungiyar kwararrun likitocin Najeriya ta ce za ta shiga yajin aiki saboda wasu dalilai da suke ganin ya kamata ace gwamnati ta biya musu na bukatu kan tsari.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari