Gwamnatin tarayyar Najeriya
An garzaya da mai rajin kafa kasar Oduduwa, Sunday Adeyemo wanda akafi sani da Sunday Igboho asibiti bayan kamuwa da cutar koda da yayi a Kurkukun Kotonou.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana irin nasarorin da ya cimma a cikin shekaru biyu da yayi na wa'adin mulkinsa na biyu. Mun tattaro muku jerin nasarorin.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya ce gwamnatin tarayya ta na cigaba da samun nasarori kan yaki da rashin tsaro a kasar nan duk da ba a gani.
Ministan kwadugo da samar da aikin yi, Dakta Chris Ngige, ya bayyana cewa ba ƙaramar sa'a likitici masu neman kwarewa suka taka ba, kasancewarsa a minista.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar dattijai ya bayyana cewa, yana goyon bayan mutanensa ciki har da 'yan IPOB, don haka ya bayyana akwai 'yan aware sun kunyoyi
Hukumar NAFDAC ta gargadi 'yan Najeriya da su guji cin kajin da ake shigo dasu daga kasashen waje da suke a daskare. Hukumar ta bayyana dalilin da yasa ta fadi
'Yan bindiga sun kai munanan hare-hare a yankin kudu maso gabashin Najeriya, inda suka kona motar hukumar DSS da kuma yin harbe-harbe a ofishin hukumar Road Saf
Yayin da ake ci gaba da kokawa kan yadda tsadar abinci ya yi yawa a Najeriya, NBS ta fitar da rahoto kan yadda abinci ya tashi daga 2017 zuwa yanzu. Mun tattaro
Wata kotu ta yanke wa wata karuwa hukuncin daurin watanni hudu a gidan yari bayan da ta gasawa wani kwastomanta cizo a harshe har ta ji masa mummunan rauni.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari