Gwamnatin tarayyar Najeriya
Dalibai a jami'ar tunawa da Abubakara Tafawa Balewa da ke Bauchi da jami'ar Bauchi sun shirya fitowa tituna zanga-zanga rabin jikin su tsirara kan yajin aiki.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nemi a yi bincike mai ingance game da abun da ya yi sanadin ta da zaune tsaye har ya ci rayuwar wata ɗaliba a jihar Sokoto.
Ministan kwadugo da rage zaman kashe wando, Dakta Chris Ngige, ya janye kudirinsa na takarar shugaban ƙasa a 2023, ya zayyano dalilinsa na ɗaukar wannan matakin
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan a Kaduna, Sheikh Dakta Ahmad Gumi, ya shawarci gwamnatin Buhari ta cika muradan yan ta'adda domin kubutar da fasinjoji.
Kwamitin Hadin Gwiwa ta Kungiyar Manyan ma’aikatan jami’o’i (SSANU) da kuma Kungiyar Ma’aikatan Jami’o’i marasa koyarwa (NASU) ta gabatar wa Gwamnatin Tarayya k
A makon da ya gabata, adadin yawan mutanen da aka ƙashe a dukkan sassan Najeriya ya karu idan aka kwatanta da adadin wancan makon da ya gabace shi a Najeriya.
Ministan kimiyya da Fasaha,da Sanata mai ci kuma tsohon gwamnan jihar Ogun, Sanata Amosu, sun cake kuɗi cas sun karbi Fom din takarar shugaban ƙasa na APC.
Shugaban Kungiyar Daliban Najeriya na Kasa, NANS, Sunday Asefon, a ranar Alhamis, ya ce kungiyar a shirye ta ke fita titi ta yi zanga-zanga kan yajin aikin da k
Inibehe Effiong, wani mai rajin kare hakkin bil’adama, ya na barazanar maka gwamnatin tarayya kara akan yadda Shugaba Muhammadu Buhari ya tsawaita wa’adin Shuga
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari