Gwamnatin tarayyar Najeriya
Fadar shugaban kasa ta ce kafin a tura jiragen saman Tucano da aka siya daga Amurka don kawo karshen ta’addanci a yankin Arewa maso Yamma, akwai yarjejeniyar si
Masana a ɓangaren masana'antun gine-gine na Najeriya, sun koka kan yadda yak'in Rasha da Maƙociyarta Ukraniya ya shafi farashin kayayyakin gini a Najeriya.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, zai gana da shugabannin tsaron ƙasar nan baki ɗayan su ranar Talata mai zuwa, bayan ya gana da majalisar shuwagabanni yau.
Majalisat shuwagabannin ƙasar nan tsafgi da na kan madafun iko ta amince da watan Afrilu a matsayin lokacin kidaya ta ƙasa a shekarar 2023 bayan kammala zaɓe.
Gwamnatin tarayya a jiya ta sanar da cewa nan babu dadewa za ta bayyana sunayen wadanda suka kai farmakin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna da ya gigita jama'a.
Abuja - Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa shugaban cibiyar lissafi da bahasi na tarayyar Najeriya NBS, Dr Simon Harry, ya rigamu gidan gaskiya.
Gwamnatin Buhari ta bayyana wani shiri na cire 'yan Najeriya sama da miliyan 40 daga kangin talauci, inda tace za a samar da 'yan Najeriya da za su mori shirin.
Bayan kwashe kusan watanni biyu ɗalibai na cigaba da zama a gida sanadiyyar yajin aiki, gwamnatin tarayya ta shirya zama da kungiyar ASUU yau Litinin 11 ga wata
Wani babban jigo a Najeriya kuma tsohon babban mashawarci ga shugabannin ƙasa biyu da suke shuɗe, Injiniya Makoju, ya kwanta dama a babbam birnin tarayya, Abuja
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari