Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Malaman firamare da a ka rage musu girma a Jihar Cross River, Calabar sunyi zanga-zangar rashin albashin na tsawon shekaru har shida bayan rage musu girma.
Gwamnatin tarayya ta shirya don tallafawa yaran da ba sa zuwa makaranta 10m a fadin kasar. Gwamnatin a karkashin shirin BESDA tuni ta fara gudanar da shirin.
Gwamnatin tarayya ta yadda a sake bude makarantu a fadin kasar baki daya. Gwamnatin ta bukaci makarantu da su kiyaye dokoki da ka'idojin kwayar cutar Korona.
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da ranar 18 ga watan Junairu a matsayin ranar da zata bude dukkan makarantu mallakar jihar 4,816 tare da kiyaye dokar COVID-19.
Kungiyoyin jami'a na SSANU sa NASU sun fito zanga-zangar lumana don nuna kokensu kan wasu bukatunsu da suka gabatarwa gwamnatin tarayya amma ta gaga cika musu.
Wasu shugabannin jami'o'i sun bayyana shirinsu dabam domin dawowa makaranta. Sun ce sun shirya dasu da dalibansu kan bin duk wasu dokoki da ka'idojin COVID-19.
Kungiyar malaman jami'a ta bukaci gwamnatin ta tabbatar musu kubuta daga kamuwa COVID-19 kafin su amince da komawa aiki. Sun bayyana janye yajin aiki da sukeyi.
UBEC ta fidda rahoton cewa ta gano 73% na malaman makarantun gwamnati kwararru ne. Hukumar ta kuma koka kan fuskantar karancin malamai ta take fuskanta a yanzu.
Kamfanin takin Dangote ya burge al'ummar Ijebu-Leggi da ke jihar Legas da katafaren ginin makaranta na zamani da ya yi musu. Al'ummar sun nuna jin dadinsu.
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari