Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Breaking
NAAT ta bai wa FG shawara muhimmiya a kan karbar tsarin UTAS na malaman jami'a
Toh fa! Kungiyar ASUU ta dauki alwashin sake fadawa yajin aiki
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kungiyar tana cewa dama fa ba wai ta janye yajin aikin na dindindin bane haknan, sai data shimfida sharadin cewa janyewar wucin gadi tayi, kamar yadda shugabanta, Biodun Ogunyemi ya bayyana.
Breaking
Kuma dai: Majalisar dinkin Duniya ta sake karrama Ministan Buhari da babban mukami
NAIJ.com ta ruwaito haidimin Ministan akan kafafen watsa laabru, Israel Ibeleme yace tattaunarwa da ake gudanarwa a yanzu haka a Geneva, da kuma shawarwarin da za’a yanke a can, zasu taimaka matuka wajen ganin gidauniyar ta amfani
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari