Babban kotun tarayya
Sufeto Janar na 'yan sandan Najeriya ya kalabalanci masu suka da kai kararsa kotu kan batun tsawaita wa'adin zamansa a ofishin IGP na 'yan sanda a Najeriya.
Jihar Katsina ta gurfanar da Dr. Mahadi Shehu a kotu da zargin yiwa gwamnati zagon kasa da watsa bayanan karya da kage ga gwamnatin jihar ta Katsina a yau.
Wani mutumi ya aika wani jariri dan kimanin shekara biyu kacal har lahira, ya kuma yi awon gaba da kansa, mutumin yayi kokarin kashe mahaifiyar yaron itama
Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban PRTT yace zai iya rasa kafarsa indai har ba a bashi damar zuwa asibiti neman magani ba. Dama Maina yana hannun hukumar EFCC.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ake kantsohon gwamna Yari na tuhumarsa da badakalar N900bn. Kotun ta bayyana dalilan da yasa ta kora.
Gwamnatin jihar Kogi ta ci alwashin maka NCDC da PTF-Covid-19 kan zargin kokarin bata jihar ta Kogi. Gwamnatin jihar ta bayyana cewa NCDC na yada karya a kan ta
Maina ya sake tunkarar kotu don neman beli saboda rashin lafiya da yake fama dashi. Sai dai kotun ta yi watsi da bukatarsa saboda ta bayyana bata gamsu ba.
Bisa dukkan alamu dai za ayi Kirismeti kamas bayan Gwamnan Benuwai ya ce bai da kudin da zai biya albashi. Umarnin kotu ya sa bikin Kirismetin ya zo a bushe.
A ranar Talata, babbar kotun tarayya ta Abuja, ta umarci a kama yaron tsohon shugaban hukumar fansho, Abdulrasheed Maina, Faisal, bayan kin bayyanarsa a kotu.
Babban kotun tarayya
Samu kari