Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Jama'atul Nasril Islam ta bayyana takaici a kan yadda gwamnatin Bola Tinubu ta zuba ido ana kashe jama'a babu kakkautawa.
A labarin nan, za a ji cewa mai magana da yawun tsohon shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana yadda Buhari ya gudanar da mulki a cikin gaskiya da rikon amana.
Hukumar kula da kadarori ta Najeriya (AMCON) za ta cefanar da wasu manyan kadarori 10 a Legas, Abuja, Oyo, Filato, da kuma Rivers. Ana neman wadanda za su siya.
Wani ɗan ƙasar Isra'ila, Avi Warshaviak, ya rasu bayan ya yanke jiki ya fadi a Otel ɗin Corinthia Villa da ke Garki a Abuja. An tuntubi ofishin jakadancin Isra'ila.
Fadar shugaban kasa a birnin tarayya Abuja ta yi magana kan jita-jitar cewa an sauya Sanata George Akume daga mukaminsa na sakataren gwamnatin tarayya.
Gwamnatin Najeriya ta sanar da shirin daukar ma'aikata 30,000 domin inganta tsaron cikin gida. Za a bude shafin daukar ma'aikata a NSCDC, NIS, FFS da NCoS.
Wasu 'yan Najeriya da suka makale a Ira da Isra'ila sun nemi hukumomi su hanzarta ceto su yayin da ake cigaba da ruwan makamai ta sararin samaniya.
A labarin nan, za a ji cewa Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce raunin iyakokin kasar na taka rawa wajen ta'azzara rashin tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa iyalan mafarautan Kano 16 da wasu bata-garin 'yan jihar Edo suka hallaka ba su samu bayanai a kan diyyar rayukan yan uwansu ba.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari