Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Donald Trump na duba yiwuwar sanya takunkumin biza ga Najeriya da wasu ƙasashe 24 na Afirka saboda zargin rashin bin ka'idojin tsaro a ƙasar.
Farfesa Wole Soyinka ya bukaci Bola Tinubu ya kaddamar da bincike kan kisan Kudirat Abiola, Bola Ige da Dele Giwa duk da karrama su da ya yi da lambar yabo.
Ma'aikatar noma da samar da abinci ta ayyana kwanaki uku da za a shafe ana azumi da addu'a domin a kawo karshen matsalolin da ke addabar Najeriya.
Yakin da aka fara tsakanin Iran da Isra'ila ya jawo tashin farashin danyen mai a kasuwar duniya. Hakan zai jawo Najeriya ta samu kudin kasafin 2025 sosai.
Kungiyoyi kamar na MOSOP da Ohanaeze sun koka kan karramawar da Tinubu ya yi duk da sun ce ya yi kokari. Tsohon gwamnan Ekiti, Kayode Fayemi ya yi korafi.
Gwamnatin Bola Tinubu ta rasa wasu manyan jami'ai a shekara biyu da hawa mulkin Najeriya. Ajuri Ngelale, Hakeem Baba Ahmed da Aliyu Audu sun yi murabus.
A labarin nan, za ku ji cewa yadda hukuncin da gwamnatin tarayya ta yanke a kan wasu hukumomi ya jawo matsala bayan albashin ma'aikata ya makale.
Matasan Najeriya sun ce za su yi zanga zanga a jihohi 20 da suka hada da Kano, Bauchi Yola, Legas da birnin tarayya Abuja. Za a yi zanga zanga a ranar 12 ga Yuni
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ta ce tana da sassauci kan 'ya'yanta kamar su Sanata Ali Ndume masu sukar mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari