Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta tabbatar wa da kasar China cewa ba za ta lamunci wariya ko nuna hantarar banbancin launin jinsi ba daga kasarsu. A makonni
Kwamitin shugaban kasa na yakar cutar Covid-19 ya ce yadda masu cutar ke karuwa a jihar Kano na ci gaba da tada musu hankali. Shugaban kwamitin kuma sakataren g
Tsohon minita a jamhuriya ta biyu, Alhaji Sama’ila Isah Funtua ya shawarci masu danganta shi da mukamin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa da su kai kasuwa
Gwamnatin tarayya ta fara rabon tan 70,000 na kayan abinci iri daban-daban ga talakawan Najeriya, daga cikin kokarin da take yi na rage masu radadin covid-19.
Kamfanonin da ake ba irin wannan garabasar sun hada da irin kamfanonin da babu irinsu a kasar nan tuntuni. Wani kiyasin da aka yi a kan irin kyautatawar nan a
Wasu bayanai masu karfi da suka billo a ranar Alhamis, sun nuna cewa gwamnatin tarayya ta zabtare kasafin kudin majalisar dokokin tarayya na 2020 da biliyan 2.
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar tilasta wa dukkanin yan Najeriya amfani da takunkumin rufe fuska domin hana yaduwar cutar COVID-19, wanda ke ci gaba da hawa.
A wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook jiya da dare, Sowore ya bayyana cewa wannan kokarin kama shi da gwamnatin tarayyar take yi yana da nasaba...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin yan Najeriya 16 a matsayin sabbin manyan sakatarorin ma’aikatu daban daban, kamar yadda ofishin shugabar ma’ai
Gwamnatin Najeriya
Samu kari