Gwamnatin Najeriya
Ma'aikatar noma ta yi sabon sakatare wanda ya bayyana akwai tsari bayyananne da yake dashi dan samar da wadatuwar abinci da samarwa matasa aikin yi a kasar.
Gwamnatin jahar Gombe bayyana kudaden da ta biya na diyyar gidajen da aka rusa dan ayyukan cigaba. Gwamnatin ta bayyana filayen cewa mallakar gwamnati ne.
Ofishin Antoni janar na tarayya Malami sun kasa martani a kan halin da ma'abocin amfani da kafara sada zumuntar Zamnai na Facebook, Mubarak Bala yake ciki.
Sarkin Anka, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad Anka, ya ce gara gwamnatin tarayya ta bai wa kowa damar daukar makamai don kare kansa a kan matsalar rashin tsaro.
Gwamnatin tarayya ta soke taron da ta shirya yi da ASUU a ranar Litinin akan yajin aikin da malaman jami'a suka tafi na tsawon watanni, Daily Trust ta wallafa.
A jiya ne gwamnatin tarayya ta nuna takaicinta akan maganganun da shugaban ASUU, farfesa Biodun Ogunyemi ya yi, a kan yadda yace gwamnatin tarayya ta gaza.
Jaridar Leadership ta fitar da rahoto inda ta yi bayani a ranar juma'a shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki 'yan Najeriya da su kara yiwa gwamnatinsa hakuri.
Kafin fara diban ma'aikata na musamman, gwamnatin tarayya ta mika wasiku ga a kalla bankuna biyar domin bude asusu ga wadanda za a diba ayyukan, Daily Trust.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce akwai sa ran gwamnatin tarayya ta bude iyakokin kasa nan kusa, jaridar The Punch ta wallafa hakan nan.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari