Gwamnatin Najeriya
Ofishin Kididdiga ya bayyana cewa, farashin tattalin arzikin kayayyaki ya karu zuwa wani kaso a Najeriya daga watan Fabrairu zuwa watan Maris na bana, 2021.
Samuel Ortom, gwamnan jihar Benue ya ce Nigeria ba ta da jaruman shugabanni da za su iya fadawa gwamnatin tarayya gaskiya, The Cable ta ruwaito. A jawabin da ya
Shugaban Bankin Sterling ya ce laifin yan Najeriya ne yasa kamfanin tuwita ya tsallake kasar, ya zaɓi ƙasar Ghana wajen da zai gina hedkwatarsa a nahiyar Africa
Ministan wutar lantarkin ƙasar nan, injiniya Sale.Mamman ya roƙi gafarar yan Najeriya saboda matsalar rashin hasken wutar lantarki da suka fuskanta kwanan nan.
Kungiyar Likitocin da Ma’aikatan Lafiya na Najeriya (MHWUN) na Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki bakwa
Ƙungiyar gwamnonin ƙasar nan ta buƙaci.a sake zama na musamman domin duba matsalar tsaron ƙasar nan don samo bakin zaren, Matsalar tsaron kara gaba take yi.
Gwamnatin Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ta ƙara jaddama iyayen ɗalibai mata yan makarantar Chibok cewa ba'a mance da su ba, kuma za'a dawo musu da yayansu.
Mai taimakawa shugaba Buhari kan harkokin yaɗa labarai, Garba Shehu, ya bayyana cewa a tsakiyar watan Yuli wasu jiragen yaƙi guda shida zasu ƙariso Najeriya.
Ɗaya daga cikin lauyoyin ministan sadarwa, Isa Pantami, ya bayyana dalilin da yasa shugaban nasa ya yi muƙabala da tsohon shugaban Boko Haram a shekarun baya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari