Gwamnatin Najeriya
Bidiyon jirgin sama yana raka jirgin kasa inda za shi ya bai wa 'yan Najeriya mamaki da kuma tsoron irin tabarbarewar da tsaron kasar nan ke yi a kowacce rana.
Dariye da Nyame dai na zaman gidan kaso ne a gidan yari a Kuje da ke Abuja, biyo bayan hukuncin da kotuna ta yanke musu kan badakalar kudi yayin da suke mulki.
Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya karu da 15.92% A cikin watan Maris din 2022, kamar yadda wani rahoto da Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar
FCT Abuja - Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Mr Femi Adesina, ya caccaki kungiyar dattawan Arewa da tayi kira ga mai gidansa yayi murabus.
Gwamnatin tarayya ta bude kafar tattaunawa da ‘yan ta’addan da suka yi garkuwa da fasinjoji sama da 60 a cikin wani jirgin kasa mai zuwa Kaduna daga Abuja.
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da fuskantar matsalolin wutar lantarki, kasar ta sayar wa kasashe uku wutar lantarki, inda aka suka kashe akalla N225bn kacal.
Ma'aikatar wuta ta tarayya a ranar Asabar ta ce lalaewar wutar lantarkin kasar nan ya biyo bayan barna da ake yi w akasar a hasumiyar rarrabe wutar lantarkinta.
Kasar Vietnam, Sin da Najeriya ne kasashe uku a duniya dake sama wajen adadin masu cin karnuka a duniya. Wannan na kunshe cikin sabon binciken da wani mai bahas
Hukuma kwastam ta Najeriya ta bayyana yadda ta kama wasu haramtattun kayayyaki da aka shigo dasu Najeriya daga kasashen ketare da ke makwabtaka da Najeriya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari