Gwamnatin Najeriya
Ministar kudi ta Najeriya ta bayyana gwamnatin Najeriya ta sha fama wajen kashe makudan kudade, amma bata samu sakamako mai kyau ba a fannin wutar lantarki.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta ce nan da watan Yuni, talakawan Najeriya za su fara karban makudan kuɗi tallafi daga gwamnatin duk wata, tace zata kashe N20bn.
Kotun mai mambobi uku a karkashin jagorancin Thomas Okosun, ta bayar da wannan umarni ne biyo bayan wata karar da lauya Festus Onifade ya gabatar a madadin sa
Alkalumman baya-bayan nan da hukumar kula da harkokin bankunan Najeriya (NIBSS) ta fitar ya nuna cewa adadin asusun ajiyar a Najeriya ya kai miliyan 191.4.
ungiyar Masu Sufurin Man Fetur (ADITOP) da Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya (IPMAN) sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya domin tabbatar da samar da mai
Ministan wanda ya yaba da ayyukan hukumar ta NDLEA ya ce an dauki matakin ne domin dakile safarar miyagun kwayoyi a Najeriya, ganin aikin da NDLEA ke yi a yanzu
A makon nan ne jihar Kaduna ta shaida munanan hare-haren 'yan bindiga a wasu yankunanta, lamarin da ya kai ga salwantar mutane da batan wasu mutane da dama.
Rikicin dai ya faro ne a lokacin da Sanata George Sekibo daga jihar Ribas, yayin da yake dogaro da doka ta 10 da 11 na majalisar dattawa, inda ya tunawa takwaro
A wata sanarwa da hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya fitar ta shafukansa na Facebook da Twitter, ya yada hotunan ayyukan da shugaban zai duba tare da kaddam
Gwamnatin Najeriya
Samu kari