Zaben Najeriya
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers ya fara rantsar da hadiman siyasa na musamman guda dubu dari da ya nada a jiharsa yayinda ake shirye-shiryen zaben 2023.
Kimanin wata guda bayan tabbatar da su da majalisar dattawan Najeriya tayi, shugaban hukumar INEC ya ranstar da sabbin kwamishanoni a hukumar mutum 19 yau.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya haramta yin kamfen din siyasa a makarantun gwamnati na jihar. Mista Umahi ya kuma haramta wa masu acaba aiki daga karfe
Jami’an hukumar shige da fice ta Najeriya sun kama wasu ‘yan kasar waje su goma sha takwas dauke da katikan zabe kafin zuwa gagarumin zaben 2023 a Najeriya.
Mambobin kwamitin zartarwa (NEC) na jam'iyyar Peoples Democratic Party, (PDP) sun ce za su cigaba da yin taka tsantsan yayin neman yin sulhu da Wike, Ortom da
Fittacen jarumin Nollywood, Anayo Modestus, wanda aka fi sani da Kanayo. O. Kanayo, ya ce a ra'ayinsa samun katin zabe na PVC ya fi zuwa coci da masallaci. Kana
Nyesom Wike, gwamnan jihar Rivers, ya ce jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, za ta ci zabe a jiharsa a 2023. Amma, gwamnan ya ware zaben shugaban kasa ya k
Hukumar tsaron farin kaya DSS, hukumar leken asirin Najeriya NIA, yan sanda da sauran jami'an tsaro sun ka harin kwantan bauna kauyukan Abuja kuma sun yi..
Dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar, ya dira birnin Washington D.C don yakin neman zabensa na 2023.
Zaben Najeriya
Samu kari