Zaben Najeriya
Shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, Mahmood Yakubu ya bayyana cewa kashi 40 cikin dari na sabbin masu zabe da aka yiwa rijista dukksndu dalibai ne.
Independent National Electoral Commission (INEC) ta nuna Legas, Kano, Kaduna, Ribas, Katsina da Oyo sun fi kowane jihohin yawan masu katin zabe a Najeriya.
Na’urorin BVAS za su canza yadda ake gudanar da zabe a Najeriya. Tsohon Sanata ya bayyana haka yayin da ya karbi bakuncin ‘yan APC National Integrity Movement
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar kujerar shugabancin kasa na jam’iyyar APC a zaben 2023 ya gwangwaje masana’antar Kannywood da gudumawar N50 miliyan don cigaba.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin kasancewa a sahun gaba wurin gangamin yakin neman zaben ‘dan takarar shugabancin kasa na APC, Bola Ahmed Tinubu.
A wani rubutu da Femi Fani-Kayode ya yi a shafinsa, yace Atiku Abubakar bai da lafiya, ya tafi kasar Faransa ganin Likita, babu tabbacin gaskiyar wannan labari.
Commodore Omatseye Nesiama (retd.) ya rabawa jama’a kayan tallafi. ‘Dan takaran Sanatan na Delta ya yi rabon kayayyakin ne a kananan hukumomin Isoko a makon nan
Masoya sun yi kaca-kaca da Peter Obi wannan karo, saboda an ga shi tare da Sheikh Ahmad Gumi. Obi mai neman shugabancin Najeriya ya jawo abin magana a kan haka.
Fiye da mutane miliyan 2 aka yi waje da sunansu daga rajistar INEC. Shugaban INEC na kasa, Farfesa Mahmoud Yakubu ya yi bayanin inda aka kwana a rajistar zabe.
Zaben Najeriya
Samu kari