Zaben Najeriya
Kwamishinan Zabe na jihar Kano, Ambasada Zango Abdu, ya tabbatar da cewa za a yi zaben gaskiya da adalci a Kano inda yace mutum 5,927,656 ne suka yi rijista.
IGP na rundunar yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba ya bayyana cewa wasu gwamnoni na daukan nauyin yan daba domin kaiwa abokan hamyarsu hari yayin kamfen.
Sanata Godswill Akpabio ya sha alwashin daukaka kara har zuwa kotun koli kan hukuncin kotu daukaka kara da ta umarci INEC ta cire sunansa matsayin ‘dan takara.
Kwankwaso, ‘dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, ya sanar da cewa Najeriya tana da kudin kula da ‘yan kasarta, bai dace ana aro don biyan albashi ba.
Primate Ayodele, jagoran cocin INRI Evangelical Spiritua, ya shawarci shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da yayi kokari ya sasanta da yan awaren kasar.
Primate Ayodele ya aika sakon gargadi ga shugaban hukumar INEC inda ya bukace shi da kada ya yarda jam’iyyun siyasa su hana amfani da na’urar BVAS a zaben 2023.
Reshen mata na kungiyar dalibai musulmin Najeriya, MSSN, na jihar Legas tace yan takarar da zasu kare musu hakinsu da suka hada da damar saka hijabi zasu zaba.
Sama da yan takaran jam'iyyun siyasa guda 11 zasu fafata a zaben gwamnan jihar Borno na shekarar 2023. Jerin yan takaran na kunshe cikin takardar da hukumar
Babbar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa a kasar nan ta tabbatar da cewa dan Igbo ne zai karbi mulki bayan Atiku Abubakar ya kammala wa’adinsa.
Zaben Najeriya
Samu kari