Jerin mutum 15 da INEC ta amince su yi takarar gwamnan jihar Osun

Jerin mutum 15 da INEC ta amince su yi takarar gwamnan jihar Osun

Gabanin zaben gwamnan jihar Osun da za'a yi ranar 16 ga Yuli, 2022, hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta saki jerin wadanda zasu yi takara a zaben.

Bayan kammala zabukan fidda gwani da tantance ko wani dan takara, ga jerin masu takara da INEC ta saki da jam'iyyunsu.

Yan takara gwamnan jihar Osun
Jerin mutum 13 da INEC ta amince su yi takara gwamnan jihar Hoto: @GboyegaOyetola, @vanguardngrnews, @insightlinkstv, @BizWatchNigeria
Asali: Twitter

1. Jam'iyyar Accord (A)

Akinade Ogunbiyi (Gwamna)

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Jimoh Adekunle (Mataimakin gwamna)

2. Jam'iyyar African Action Congress (AAC)

Awojide Segun (Gwamna)

Fakiyesi Gideon (Mataimakin gwamna)

3. Jam'iyyar Action Democratic Party (ADP)

Kehinde Atanda (Gwamna)

Agbaje Claret (Mataimakin gwamna)

4. Jam'iyyar All Progressives Congress (APC)

Kara karanta wannan

Hotuna da jerin sunayen sabbin kwamishinonin NPC da ICPC da Shugaba Buhari ya rantsar da su

Adegboyega Oyetola (Gwamna)

Benedict Alabi (Mataimakin gwamna)

5. Jam'iyyar Allied Peoples Movement (APM)

Awoyemi Lukuman (Gwamna)

Akinloye Adesola (Mataimakin gwamna)

6. Jam'iyyar Action Peoples Party (APP)

Adebayo Elisha (Gwamna)

Akinpelu Hezekiah (Mataimakin gwamna)

7. Jam'iyyar Boot Party (BP)

Adeleke Adedapo (Gwamna)

Lateef Adenike (Mataimakin gwamna)

8. Jam'iyyar Labour Party (LP)

Yussuff Lasun (Gwamna)

Adeola Atanda (Mataimakin gwamna)

9. Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP)

Rasaq Saliu (Gwamna)

Olatunbosun Olusolape (Mataimakin gwamna)

10. Jam'iyyar NRM (National Rescue Movement)

Abede Samuel (Gwamna)

Amoo Omolara (Mataimakin gwamna)

11. Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP)

Adeleke Adedamola (Gwamna)

Adewusi Adegboega (Mataimakin gwamna)

12. Jam'iyyar Peoples Redemption Party (PRP)

Ayowole Adedeji (Gwamna)

Olowu Aiyedun (Mataimakin gwamna)

13. Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP)

Omigbodun Akinrinola (Gwamna)

Oni Adesoye (Mataimakin gwamna)

14. Jam'iyyar Young Progressive Party (YPP)

Ademola Adeseye (Gwamna)

Stella Adeagbo (Mataimakin gwamna)

15. Jam'iyyar Zenith Labour Party (ZLP)

Adesuyi Olufemi (Gwamna)

Fakolade Kemi (Mataimakin gwamna)

Jerin na nuna cewa yan takaran dukkansu maza ne, amma akwai mata shida masu neman kujerar mataimaki.

Asali: Legit.ng

Online view pixel