Jihar Ebonyi
Shugaban jam'iyyar People's Democratic Party, PDP, na jihar Ebonyi, Barista Onyekachi Nwebonyi da kwamitin shugabannin jam'iyyar, a ranar Asabar, sun koma jam'i
Rundunar ƴan sandan jihar Ebonyi sun bayyana neman wasu mutane 18 a jihar, wanda suke zargi da aikata manyan laifuka da suka haɗa da safarar makamai, kisan kai.
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abakaliki, ta kori Fred Udogu, shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Ebonyi.
Gwamnan Ebonyi, Umahi ya ce Buhari ne dalilin da ya sa fice daga PDP, ya koma APC. David Umahi wanda ya lashe zaben gwamna har sau biyu ya sauya-sheka a 2020.
An yi arangama tsakanin wasu mambobin tsagin jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) a Abakaliki babban birnin jihar Ebonyi a sakatariyar jam'iyyar, The Natio
Sai dai, sa'a daya da fara taron, sai ga manyan motocin 'yan sanda guda goma sun shigo tare da yi wa wurin taron kawanya kafin daga bisani kwamishinan ya shiga
Deaconness Emerald Udeakaji, Hadimar Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi a kan kasuwanci tayi murabus daga gwamnatin saboda dalili na tarwatsewar gidanta na aure.
Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya yi ikirarin cewa wasu masu siyasan a mutu ko ayi rai ne ke hada kai da yan bindiga don tarwatsa Najeriya saboda son mulki.
Bayan kusan watanni 2 da sauya-sheka, PDP ta ce Gwamna Dave Umahi bai bar Jam’iyya ba. PDP ta kuma sha alwashin casa tsohon Gwamnan na ta don ayi masa hankali.
Jihar Ebonyi
Samu kari