Donald Trump
Sojojin Amurka sun gabatar wa shugaba Donald Trump wani tsar da suka yi domin shiga Iran su kwato sinadarin uranium da ake hada makamin nukiliya da shi.
Firaministan Birtaniya Keir Starmer ya bayyana cewa ƙasarsa ba za ta shiga rikicin Iran ba, yana mai cewa wannan yaƙi ba nasu ba ne kuma ba za a ja su ciki ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ce shugaban Iran yana neman tsagaita wuta, duk da sabanin kalamansa kan dakatar da yakin ko kara tsananta shi.
Shugaban Amurka, Donald Trumo ya fara barazanar fita daga kungiyar NATO da aka kafa a 1949. Ya ce za su fita daga kungiyar saboda rashin shiga yakin Iran.
Ministan tsaron Amurka Pete Hegseth ya ce suna sane da yadda China da Russia ke taimakawa Iran a yakin da ake ciki, kuma suna daukar matakan dakile wannan goyon baya
Wani alƙalin babbar kotun tarayya ya dakatar da Shugaba Donald Trump daga ci gaba da gina katafaren zauren taro na dala miliyan 400 a fadar White House.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa Amurka za ta janye daga yaki da Iran ko ba a cimma yarjejeniya ba. Ya bayyana haka ne a fadar White House.
Shugaba Donald Trump ya soki Faransa saboda hana jiragen Amurka masu ɗauke da kayan soja zuwa Isra’ila wucewa ta sararin samanta yayin rikicin Iran.
Fadar White House ta bayyana cewa shugaban Amurka zai so kasashe Larabawa su biya shi makudan kudin da ya kashe a yaki da kasar Iran da ya kai hare-hare.
Donald Trump
Samu kari