Donald Trump
Wani babban d'an jarida a Amurka, Scott McConnell, ya ba JD Vance shawarar amfani da sashe na 25 na kundin tsarin mulki domin hambarar da Donald Trump.
Miliyoyin Amurka sun gudanar da gagarumar zanga-zangar "No Kings" a dukkan jihohi 50 na ƙasar domin nuna adawa da manufofin Shugaba Donald Trump da yaƙin Iran.
Shugaban majalisar dokokin Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya ce sojojin kasar sun shirya karbar sojojin Amurka, yana zargin suna shirin kai hari a boye.
Amurka ta ce ta cimma yawancin burinta a yakin da ake yi da Iran, amma za ta ci gaba da kai hare-hare na ɗan lokaci domin raunana gwamnatin Tehran sosai
A labarin nan, za a ji cewa Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif ya samu tattaunawa ta sama da awa guda da Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa kasar Cuba a sahun gaba cikin wadanda zai kaiwa farmaki bayan Venezuela da Iran. Ya ce suna da sojoji.
Iran a kai hare-hare masu zanfi sansanin Prince Sultan d ake Saudiyya, ind ata raunata akalla sojojin Amurka 12, wasu biyu na cikin mawuyacin hali.
Wadanda suka tsinci kansu a takardun Jeffrey Epstein sun kai karar gwamnatin Amurka da kamfanin Google kan fallasa sunayensu da hotunansu daga baya.
A labarin nan za a ji cewa Shugaban Rasha, Vladimir Putin ya na cin kasuwar yaƙin da Amurka da Isra'ila suka dauko da Iran ta fuskar tattalin arziki.
Donald Trump
Samu kari