Kasar waje
Yanzun nan muke samun labarin faduwar wani jirgin sama kasar China, inda aka ce akalla mutane 133 ne ke cikinsa. Adadi da yawa ana kyautata zaton sun mutu.
Wani dan Najeriya ya shiga damuwa bayan kashe kusan N1 miliyan don daukar nauyin budurwarsa zuwa ingila, inda daga bisani tayi watsi dashi gami da yin zamanta.
Tun farkon fara yakin Rasha da Ukraine ba a samu dan jaridar da aka kashe ba, amma yanzu an fara da wani dan jaridar kasar Amurka da Sojin Rasha suka sheke.
An dauki wannan sukan nata a matsayin gugar zana ga shugaba Recep Tayyip Erdogan game da zamansa a kujerar mulki ta alfarma. An dai daure ta na shekaru biyu.
Labari da dumi-dumi da ke iso mu ya bayyana cewa, gwamnatin Benin ta sako Sunday Igboho bayan share watanni yana tsare a kasar. Yanzu dai babu cikakkun bayanai.
Gwamnatin Najeriya ta ce sam bata amince wani dan Najeriya ya tafi Ukraine da sunan taya 'yan Ukraine yakar Rasha ba. Ta bayyana dalilin da yasa ba za ta amince
Wasu sojojin sa kai a Ukraine sun shiga daga ciki ana tsaka da ruwan wuta tsakanin Rasha da Ukraine. Duniya ta taya su murna, inda aka ce sun kyauta wa kansu.
Wani tsohon jami'in tsaro ya roki gwamnati ta tara dukkan masu son zuwa Ukraine yaki da Rasha domin a tura su su yaki Boko Haram da ta addabi Najeriya a yanzu.
Wasu 'yan ta'addan a kasar Asiya sun dasa bam a masallaci, sun hallaka mutane sama da 50 yayin da mutane sama da 100 suka jikkata a masallacin Juma'a a yankin.
Kasar waje
Samu kari