Kasar waje
Yayin da ake ta ci gaba da jita-jitar kwace filin jirgin saman kasa da kasa na kasar Uganda, kasar China ta yi bayani dalla-dalla kan yadda take mua'amalantarsu
Kwanaki kadan, bayan rasuwar kanin Dangote, Alhaji Sani Dangote, Allah ya yiwa wani hamshakin mai dan kasuwa, dan garinsu shugaban kasa Muhammadu Buhari rasuwa.
Wani yaro dan shekara 2 ya ba da mamaki yayin da ya koyi wani bangare na yaren jafananci cikin kankanin lokaci. Mahaifiyarsa ta bayyana irin baiwar wannan yaro.
Ana ci gaba da cece-kuce game da farashin man fetur a Najeriya. Wannan yasa aka binciko sauran kasashen Afrika da yadda suke sayar da man fetur ga yan kasar su.
Wata mata mai shekaru 40 ta haifi 'ya'ya 44 a tsawon rayuwarta tare da mijinta da ya tsere bayan da ya cinye dukkan kudin da ta mallaka tare dashi. An ga bidiyo
Gwamnatin kasar Uganda na gab da rashin babbar tashar jirgin samanta na kasa da kasa idan gaza biyan bashin da ta karba hannun Gwamnatin kasar CHina a 2015.
Mark Zuckerberg mai kamfanin Facebook da ya kaura zuwa Meta ya mallaka wasu kamfanoni 5 da suka kasance kishiyoyinsa. Kamfanin Meta ne ya mallaki kamfanonin yan
Kasar Amurka ta ce zata ci gaba da tattaunawa da 'yan Taliban kan batutuwan da suka shafi wanzar da zaman lafiya da yaki da ta'addanci a kasar Afghanistan.
Wani jami'in gwamnati ya bayyana cewa, a halin yanzu, gwamnatin tarayya tana ci gaba da shirin shigo da Sunday Igboho Najeriya domin fuskantar hukuncin cin aman
Kasar waje
Samu kari