Jam'iyyar APC
An cire Ahmad Lawan, an nada wanda zai jagoranci kwamitin sulhun APC, Saboda ana zargin cewa Ahmad Lawan da Idris Wase manyan Magoya-bayan Adams Oshiomhole ne.
Biyar cikin goma sha daya na kansilolin da aka zaba a karkashin jam'iyyar APC na karamar hukumar Gusau da ke jihar Zamfara sun koma jam'iyya mai mulki ta PDP a jihar. Wannan na kunshe ne a takardar da Yusuf Idris, daraktan yada la
Tsohon kakakin majalisar dokokin jahar Nasarawa, Musa Ahmed Mohammed, ya sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party, (PDP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Shugaban jam'iyyar PRP na kasa, Falalu Bello, ya fito ya bayyanawa jama'a cewa PRP ta shirya tsafk domin tika APC da PDP da kasa a zaben 2023. Jaridar Daily Trust ta rahoto wannan labari.
Koda dai an kammala zaben kasa kuma akwai sauran lokaci sosai kafin a sake wani zabe na gaba, har yanzu lamuran siyasa na daga cikin manyan batutuwan da ake tattaunawa yayinda yan siyasa ke bin hanyoyin kafa kansu.
Abdulazeez Yari ya fadawa Gwamnan Zamfara abin da zai faru idan ya rusa gidajen mutane a Zamfara. Tsohon Gwamnan na APC ya yi wa Mutanesa alkawarin babu wanda zai taba gidajensa.
Kwamanda, dan gani kashenin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya ce ko kadan bai kamata Ganduje da Abbas su aikata hakan ba saboda biyan bukatar kashin kansu ba, tare da bayyana hakan a matsayin cin amanar jam'iyya da kuma yi mata
Jama'a da yawa na kallon 2023 a wani dogon lokaci, amma banda 'yan siyasar Najeriya. Watanni kalilan bayan zaben 2019, an fara shiri da tsari na zabe mai zuwa. Babbar jam'iyyar adawa ta PDP, ta bayyana tsare-tsarenta na zaben 2023
Uwar jam’iyyar PDP ta mika kukanta ga manyan kasashen duniya guda biyu, kasar Amurka da kasar Birtaniya, kan shari’ar hukuncin kotun koli daya kwace kujerar gwamnanta a jahar Imo, inda ta nemi kasashen biyu su agajeta.
Jam'iyyar APC
Samu kari