Jam'iyyar APC
Jiga-jigan PDP su na neman jawowa Obaseki yin biyu-babu a zaben Gwamnan da za ayi. Jagororin Jam’iyya ba su goyon bayan a ba Obaseki tikiti a PDP a Jihar Edo.
Wani bangare na sanarwar ya bayyana cewa, "ni, Cif Victor Giadom, bisa dogaro da tabbatar da ni da kotu ta yi a matsayin shugagaban APC na kasa da kuma samun sa
Da yake sanar da hakan ga wakilin kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) a ranar Litinin, Adjoto ya ce ya yanke shawarar fita daga jam'iyyar APC bayan ya tunt
Fasto Osagie Ize-Iyamu, dan takarar jam'iyyar APC a jihar Edo, ya bukaci Godwin Obaseki, gwamnan jihar Edo da ya dawo jam'iyyar APC, The Cable ta ruwaito hakan.
Yayin da rikicin jam'iyyar APC ya dauki sabon salo, reshen jam'iyyar na jihar Ribas, ya dakatar da mataimakin sakataren jam'iyyar na kasa, Mista Victor Giadom.
Gwamnan na jihar Kebbi ya na tare da takwarorinsa na jihar Filato; Simon Lalong, da na jihar Jigawa; Abubakar Badaru, yayin da ya ke wannan jawabi. A cewar Bagu
A yau, Litinin, 22 ga watan Yuni, 2020, jam'iyyar APC, ta gudanar da zaben fidda dan takararta a zaben kujerar gwamnan jihar Edo, wanda za a yi a watan Oktoba.
Yan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Ribas ta ce sam bata aminta da Igo Aguma ba a matsayin mukaddashin shugaban jam’iyyar na jihar ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri tare da gwamnonin jam'iyyar APC kan rikicin shugabanci da ya kawo kai gadan-gadan a tsakanin yan jam'iyyar
Jam'iyyar APC
Samu kari