Jam'iyyar APC
Sauke shugabannin Jam’iyya ya sa PDP ta na neman ayi maza a rusa lasisin APC. Jam’iyyar PDP ta yi kira ga hukumar INEC ta soke rajistar da aka yi wa APC a 2013.
Kwamitin zartarwa na jam'iyyar APC (NEC), a ranar Talata, ya sanar da korar tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar mai kula da shiyyar kudu maso kudu, Ntufam Hill
Amma shugaban jam'iyyar ya ƙaryata yadda abin baƙincikin ya faru,inda yace hayaniyar jama'a ce ta tashe shi daga barci,kuma da ya buƙaci ba'asi sai aka gaya mas
A ranar Litinin, Oshiomhole ya ce yana matukar alfahari da yadda NWC tayi aiki a karkashin mulkinsa. Oshiomhole yace bai riki kowa ba a zuciyarsa ba a jam'iyya.
Tsohon sanatan Adamawa, Abdul'Aziz Nyako, da sauran mambobin ADC sun koma APC. Nyako ya sanar da manema labarai hakan bayan tattaunawa tare da shugabannin APC.
Gwamna Bala Muhammed ya yi nasiha mai ratsa zuciya ga mabiya jam'iyyar PDP a kan kayen da suka sha a zaben cike gurbi da aka yi, ya ce su amshe shi a mutunce.
Jam'iyyar APC ta kara samun tabbacin cewa har yanzu 'yan Najeriya ita suke yayi, bayan ganin dumbin nasarorin da ta samu a zabukan maye gurbi da aka yi a kasa.
Malam Khalil, wanda ya bayyana mamakinsa ƙarara da rahotannin da ƴan jarida suke fitarwa akan cewa Malaman Kano sun yarje tare da amincewa da Bola Ahmed Tinubu
Dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben cike gurbi na dan majalisar jiha mai wakiltan Bakori a Katsina ya yi nasara inda ya lallasa PDP.
Jam'iyyar APC
Samu kari