Jam'iyyar APC
Duba da yadda mulkin shugaba Buhari ke tafiya, APC ta ce ba a taba yin mulki mai kyau da ya ke gamsar da talakawa da bukatunsu ba irin na Buhari a tarihin kasar
Rikici ya barke a jam'iyyar APC ta jihar Zamfara, bayan da gwamnan jihar ya samu gayyata daga APC cewa ana maraba dashi idan ya yanke shawarar sauya sheka.
Wani babban jigo a jam'iyyar APC ya bukaci shugaba Muhammadu Buhari da ya tsige ministan sadarwa Dr Isa Pantami bisa zarginsa da aka yi da alaka da ta'addanci.
Wani jigon jam'iyya mai mulki APC wanda ya buƙaci a boye sunansa yace akwai yuwuwar yan siyasa su juyama Bola Tinubu baya a zaɓen 2023 matuƙar ya fito takara.
Sanata Abaribe, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai, ya ce ba lallai ne a iya gudanar da babban zaben kasar a 2023 ba duba ga matsalolin tsaron kasar.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta rasa wasu manyan jiga-jiganta biyu a jihar Delta, sun sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Gwamna Nyesom Wike ya ce duk wanda ke neman zama shugaban kasa a 2023 zai bukaci samun kuri'u a Ribas sannan ya hada kai da Kano ko Legas don samun nasara.
Gwamnan jihar Kogi kuma shugaban kwamitin tuntuba na jam'iyya mai mulki ta APC, Yahaya Bello, ya ce gwamnoni masu yawa daga jam'iyyar PDP da manyan jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP ta ta'allaka dasa hedkwatar Twitter a kasar Ghana da rashin kwarewa irin na shugaba Muhammadu Buhari da kuma sakacin jam'iyya maic ci ta APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari