Jam'iyyar APC
Wata kungiyar APC a arewa ta tsakiya ta nemi gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da ya hakura da kudinsa na son zama magajin Shugaba Muhammadu Buhari a 2023.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya karɓi tawagar yan jam'iyyar hamayya ta PDP, waɗanda suka sauya sheka zuwa jam'iyya mai mulki ta APC a faɗin jihar ta Ogun
Darakta-Janar na kungiyar gwamnonin APC, Salihu Lukman ya zargi shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar, Mai Mala Buni da maimaita kuskuren Oshiomhole.
Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce har yanzun (tsawon shekara bakwai) jam'iyyar su ta APC ba ta shiga mataki na gaba ba wato 'Next Level'.
Ana nan ana ta rade-radin cewa Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara yana shirye-shiryen komawa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a kasar.
Ƙungiyar shugabannin jam'iyyar APC na jihohi sun yi kira ga uwar jam'iyya ta ƙasa da ta ƙara wa'adin data bada na yin rijistar zama cikakken ɗan jam'iyyar APC.
Jam'iyyar APC daga kasar Ingila ta bayyana cewa, karya ne ba a yi wata zanga-zangar nuna adawa da shugaba Buhari ba kasar. Sun bayyana gaskiyar yadda lamarin ya
Buba Galadima, tsohon makusancin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce akwai banbance-banbance a APC wadanda ba za a iya sasantasu kafin zaben 2023 mai zuwa.
Majiyoyi daga jam'iyyar APC mai mulki sun nuna cewa tsohon gwamnan Lagas, Bola Tinubu na da goyon bayan gwamnonin arewa 3 gabannin zaben shugaban kasa na 2023.
Jam'iyyar APC
Samu kari