Jam'iyyar APC
Har yanzun akwai sauran rikici tsakanin Gwamnan Kwara da ministan yaɗa labarai da al'adu, amma a halin yanzun, uwar jam'iyyar APC ta ƙasa ta shiga lamarin.
Biyo bayan saɓanin da aka samu tsakanin gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq da ministan yaɗa labarai, APC tace zata duba lamarin kuma zata yi hukunci.
Dan majalisar wakilai na tarayya, Jonathan Gaza, ya fice daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya koma All Progressives Congress, APC, Premium Times ta
Mako guda bayan komarsa jam'iyyar APC, gwamna matawalle ya bayyana dalilinsa na komawa jam'iyyar daga jam'iyyar adawa ta PDP. Ya yabawa shugaban kasa Buhari.
Bayan ya bayyana sauya sheƙarsa zuwa jam'iyya mai mulki APC a hukumance ranar Taƙata da ta gabata, Gwamna Matawalle, ya sallami mashawartan sa na musamman.
Gwamnan Ebonyi, David Umahi, ya yi iƙirarin cewa, akwai sauran takwarorinsa na jam'iyyar PDP da zasu biyo shi zuwa APC a cikin wasu 'yan watanni masu zuwa.
Yayin da jam'iyya mai mulki ta ƙasa APC, ke murnar jawo hankalin jiga-jigan PDP suna dawo wa cikinta, a jihar Kwara kuwa rikici ne ya raba jam'iyyar gida biyu.
Shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun kara zage damtse domin neman karin gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa cikin ta.
Jam'iyyar APC ta bukaci tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari da Marafa da su amince da Gwamna Bello Matawalle a matsayin sabon shugaban jam'iyyar a jihar.
Jam'iyyar APC
Samu kari