Jam'iyyar APC
Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya ce babu wani rikici a jam'iyyar All Progressives Congress. Dan siyasar ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Attahiru Jega, ya bayyana dalilin da ya sa ya shiga PRP maimakon jam'iyyar APC mai mulki da PDP mai adawa.
Jam'iyyar PDP ta yi martani kan wani batu da Farfesa Attahiru Jega ya yi na kwatanta jam'iyyar APC da PDP cewa, duk kanwar ja ce. PDP ta ce sam ba haka bane.
Jam'iyyar APC ta caccaki Attahiru Jega kan cewa, yana da wata manufa yayin da ya kwatanta jam'iyyar APC da PDP. APC ta ce wannan ba daidai bane, kuskure ne.
Hadimin shugaba Buhari, Mallam Shehu, ya yi martani ga tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, kan zargin da yayi cewa tarbar sabbin yan APC a Villa cin hanci ne.
Farfesa Attahiru Jega ya gargadi 'yan Najeriya kan ci gaba da yin imani da jam'iyyun siyasa na APC da PDP, a cewarsa su suka hadda dukkan matsalolin kasar.
Kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC mai mulki reshen jihar Bauchi ta sanar da daukar matakin cire kakakin majalisar dokokin Bauchi daga wani mukami a jam'iya
Bayan ikirarin da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku, yayi cewa yan Najeriya Allah-Allah suke PDP ta dawo a 2023, APC tace Najeriya ba zata koma ruwa ba.
Akalla mutane 50,000 ne suka sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da All Progressive Grand Alliance zuwa APC a ranar Alhamis, 29 ga Yuli.
Jam'iyyar APC
Samu kari