Jam'iyyar APC
Majalisar jihar Zamfara ta nemi mataimakin gwamnan jihar da ya gaggauta bayyana a gabanta domin amsa wasu tambayoyi da suke dashi akansa kan wani taro a jihar.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya ce jiga-jigan jam’iyyar PDP masu cin hanci da rashawa ne kawai suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki a kasar.
Bayan taron da gwamnonin babbar jam'iyyar adawa suka gudanar ranar Litinin, gwamnonin sun zargi shugaba Buhari da jam'iyyarsa, APC ta maida martani ga gwamnonin
Kakakin kungiyar dattawan Arewa ya caccaki yadda APC ke tafiyar da mulkin ta, yana mai cewa, zuwa shekarar 2023, lokacin Najeriya ta gama rugujewa a hannun APC.
Waziri Tambuwal, Shugaban kungiyar gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya yi zargin cewa gwamnonin da suka koma jam'iyyar All Progressive Congres
Wani jigon jam'iyyar APC reshen jihar Benuwai, Terhemba Ishegh, ya yi ikirarin cewa shugabn ƙasa, Muhammadu Buhari, ya cika mafi yawan alkawarin da ya dauka.
Yayin da guguwar siyasa da sauya sheka ke kara tashi a faɗin Najeriya, a jihar Ondo, tsohon shugaban matasan PDP na kasa tare da wasu jiga-jigai sun koma APC
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River, ya bayyyana cewa kyawawan halayen shugaba ƙasa, Muhammadu Buhari, da kirkinsa ne suka janyo hankalinsa zuwa jam'iyyar APC
Fadar shugaban kasa ta ce PDP ta ma fidda rai da karbar mulki a shekarar 2023 domin kuwa har yanzu talakawa na kaunar shugaba Buhari kuma ba yadda za a su bijir
Jam'iyyar APC
Samu kari