Daurin Aure
Hukumar ‘yan sanda a jihar Jigawa t ace ta kama wata matar aure mai shekaru 45 (ba a bayyana sunan taba), da ake zargi da kasha kishiyar ta, tanhayar zuba mata gubar kasha beraye a cikin abinci a kauyen Kangal dake karamar hukmar
Wata kotun shari'ar Musulunci dake Magajin Gari a garin Kaduna tayi umarnin a tsalalawa wani magidanci, Idris Sa'idu, bulala biyar saboda yiwa aure rikon sakainar kashi. Alkalin kotun, Mallam Dahiru Lawal, ya umarci magidanci ya b
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a cikin bidiyon da Georgina ta daura shafin nata na Instagram, an hangi Zoben yana kyalli, tare da farashinsa manne a jikin akwatin Zoben, sa’annan ta bi hoton da alamun zuciya dake alanta Soyayya.
NAIJ.com ta ruwaito wata ma’abociyar kafar sadarwar zamani na Twitter, Amal Abdul ce ta bayyana wannan labari a shafinta, inda tace Amarya da ba’a bayyana sunanta ba yar asalin kasar hadaddiyar Daular Larabawa, wato Dubai.
Za ku ji cewa 'Diyar Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje watau Fatima mai shekara 24 a Duniya ta bayyana yadda ta hadu da Sahibin Idris Ajimobi ta a wata hira da ta zo mana daga Information Nigeria cikin kwanan nan.
Wani matashi, Roshan, dan shekara 17, ya ce an sace shi a bara an tilasta masa auren wata. Saidai daga bisani ya tsere ya bar matar tunda ba da son ransa ta aure shi ba. Wani mutum, Praveen Kumar, ya bayyana yadda aka sace shi a
Hatta mijin da sabuwar amaryar sa, sun yi matukar mamakin wannan abu da uwargidan tayi. Hotunan taron liyafar sun samu tagomashi a dandalin sada zumunta inda jama'a ke cigaba da bayyana ra'ayin su. A wurin taron liyafar, an ga uwa
A yau Laraba ne wani fasto mai suna Joshua Ibeneme ya ziyarci kotun Igando a garin Legas inda ya bukaci a raba aurensa da matarsa, Uzoamaka wanda sukayi shekaru 21 tare saboda yana zarginta da aikata zina da wasu mambobin cocinsa
Wani dan kasuwa mai shekaru 39 a duniya, Mista Olasunkanmi Yusuf, ya shaidawa kotun al'adu ta Igando dake jihar Legas a ranar Juma'ar da ta gabata cewa, a halin yanzu matar sa ba ta da wuri a gida tunda ta riga da kama gabanta.
Daurin Aure
Samu kari