Daurin Aure
Sabanin rade-radin da mutane suka tayi game da wasu ma'aurata da aka zarga da yin auren zobe a jihar Kano, ashe dai a masallaci aka daura auren bisa Sunnah.
Wata budurwa yar kasar kamaru da ke karatun zama ma'aikaciyar jinya, Petra Nji ta rasu a hatsarin mota kwanaki biyar kafin a daura mata aure. Petra da mijin da
Wani mutumi daga yankin arewa maso gabas na kasar nan ya kalubalanci yadda ake tsawwala al'amuran aure a kasar Ibo.A yayin da ya yi dogaro da wani lissafi tare.
Ana iya jin labarin tagwaye da suka shaku da juna har ta kai baza a iya raba su ba, amma ba a saba jin su auri mutum daya saboda wannan dalili ba. To, wannan ne
Wani kafar watsa labarai na yanar gizo a Jihar Niger ya wallafa wannan hoton gayyatar daurin aure wani mutum dan shekaru 83 mai suna Alhaji Yushu'a Suleiman da
Mabiya shafin sadarwar zamani ta Twitter sun taya wasu masoya murna tare da yi masu fatan alkhairi bayan sun raya Sunna, sai dai wasu sun soki nuna hoton matar.
Tun da wannan mutumi ya yi aure bai taba ganin ya fuskar Mai dakinsa ba. Rahotanni sun ce ta haifa masa ‘Ya ‘ya 10, amma bai san yadda kamanninta su ke ba.
An samSamari da ‘Yan mata da su ka huro wuta, suna so a kashe Lefe da kayan aure. Yaran zamani sun bijiro da maganar iyaye su yi fatali da al'adar da aka saba.
Wata ma'abociyar amfani da shafin dandalin sada zumunta na Twitter @Halimalfade ta fara nema wa mahaifiyarta mai shekaru 60 da 'yan kai mijin aure. Ta bayyana c
Daurin Aure
Samu kari