Daurin Aure
Wata matashiyar Budurwa mai suna Ilham Safiyyat ta shawarci yan mata a kan su aure mai mata idan suka zo zabin mazajen aure saboda tarin alkhairan da ke ciki.
Diyar kanin Aliko Dangote, Aziza Sani Dangote ta auri burin ranta, Aminu Waziri inda aka yi kasaitaccen biki wanda ya samu halartan manyan masu fada kuma aji.
Sanata Shehu Sani ya nuna cikakken goyon bayansa a kan auren da aka kulla tsakanin matashi dan Kano da amaryarsa Ba'amurkiya, ya ce Musulunci ya yarda da hakan.
Suleiman matashi ne mai shekaru 23 da haihuwa yayi da Jenine keda shekaru 46 a duniya, wanda hakan ya nuna cewa shekarun Amarya Jenine sun ninka na angonta, Sul
A ranar Asabar, 12 ga watan Disamba ne aka kulla aure tsakanin dan tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo, Seun Obasanjo da kyakkyawar amaryarsa, Deola Shonubi.
A yau Lahadi 13 ga watan Disambar 2020 ne aka daura auren matashi dan jihar kano Isa Suleiman Panshekara da sahibarsa 'yar Amurka, Janine Sanchez. Tsohon sanata
An kasa gane dalilin da yasa Rundunar soji ta yi amfani da shafinta na sadarwa a hukumance don yaɗa al'amuran iyalan shugaban sojoji wanda ya kamata ace ya maid
Za a kulla aure a tsakanin ango Isa Suleiman Panshekara tare da amaryarsa yar kasar Amurka Janine Sanchez a ranar Lahadi, 13 ga watan Disamba a jihar Kano Kano.
Wani mutum mai karancin shekaru, Roy Jairus Watuulo ya rasu washegarin daurin aurensu. Mutumin dan Kampala, kasar Uganda, ya zama angon kyakkyawar matar kenan.
Daurin Aure
Samu kari