Dandalin Kannywood
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa da take tasowa a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Saratu Abubakar ta yi kaca-kaca da manyan masu kudi masu daukar 'yan mata suna basu kudi su yi lalata dasu...
Babban darakta a kamfanin Kannywood, kuma Shugaban kamfani shirya fina-finai a UK Entertainment, Yaseen Auwal, ya bayyana abinda ke tsakanisa da fittaciyar jarumar fim, Rahama Sadau.
Babban furodusa na Kannywood kuma Manajan Darakta na kamfanin Entertainment, Alhaji AbdurRahman Muhammad, ya bayar da dalilan da yasa masana’antar shirya fina-finan Hausa ta cancanci samun mukamin minista daga Shugaban kasa Buhari
Kwanan nan ne dai fitacciyar jarumar fina-finan Hausan nan Hadiza Gabon ta dora wani sabon hotonta da ta dauka akan shafin sada zumunta na Istagram, domin masoyanta da abokan arziki su kalla...
Hafsat wacce ta kasance mata ga marigayi jarumin Kannywood Ahmed S Nuhu ta bayyana cewa zawarci bala’i da musifa ce domin a cewarta da zaran an kira mace da Bazawara toh shakka babu darajarta da kimarta na raguwa a idanun mutane.
Hadaddiyar Kungiyar Masu Shirya Finafinan Hausa, MOPPAN, Kabiru Maikaba ya ce nan ba da dade wa ba kungiya za ta kafa dokar hana masu shirya fina-finai yin fim din soyaya. A hirar da Maikaba ya yi da BBC a ranar Alhamis, ya koka k
Wani rikici da ya barke tsakanin matan Kannywood guda biyu Teema Makamashi da Fati Mohammed, inda suke rikici akan Sanatan jihar Kogi ta Yamma Sanata Dino Melaye. Rikicin ya samo asali ne lokacin da Teema Makamashi take...
Kungiyar masu ruwa da tsaki na masana’antar shirya fina-finan Hausa (MOPPA) ta bayyana shirinta na yunkurin fara hana masu shirya wasanni yin fim din soyayya don su samu damay mayar da hankali ga wasu batutuwa na daban.
Daraktan kamfanin shirya fina-finan Hausa kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Falalu Dorayi, yayi kira ga yan Arewa da su hadu, su kafa kungiyar sa kai sannan su kare kansu daga ayyukan yan bindiga a yankin arewa maso yamma.
Dandalin Kannywood
Samu kari