Dandalin Kannywood
Mahaifiyar jarumar mai suna Hajiya Maryam Yusuf ta amsa kiran mahaliccinta a safiyar yau Alhamis, 6 ga watan Fabrairu, a wani asibitin Abuja bayan ta sha fama da jinya na tsawon lokaci.
Shahararriyar jarumar nan ta masana’antar Kannywood wacc ta fi karfi a fina-finan barkwanci na Dan Ibro, Jamila Gamdare ta yi sharhi kan rashin ganinta a cikin fina-finai tun bayan rasuwar ubangidan nata.
Ashe 99% na ‘Yan wasan Nollywood da karuwanci su ke samun kudi. Wani Tauraro ya ce ‘Yan wasan kwaikwayo su ka san samu kudinsu ne ta hanyar bin zama a kasar waje.
A yayin da aka tambayeshi wanda ya fara koya mishi rawa da waka, Danja y ace: “Na fara rawa tun ina karamin yaro. Na kan kalla wokokin kasashen ketare tareda wasu abokaina. Daga bisani kuwa muka bude wata kungiya mai suna Musical
Abubakar Maishadda furodusa ne a masana’antar fina-finan Hausa. Shine mashiryin fina-finan ‘Hauwa Kulu’ da ‘Mariya’ da sauransu. Maishadda ya bayyana cewa ra’ayin shi na shiga masana’antar kannywood ta fara ne tun yana karami...
Shugabar kungiyar matan masana’artar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hajiya Hauwa A. Bello, ta kare 'yan'uwanta jarumai mata wadanda ke zuwa yawon bude ido a kasashen waje, inda ta ce kallon da ake yi masu ba haka ba ne.
Masu iya magana sun ce soyayyar gamuwar jini ce, hakan ce ta kasance da wani bawan Allah mai suna Saifullahi Sayyinna wanda ya kasance masoyi ga shahararren tsohon dan wasan nan na Kannywood kuma mawakin zamani Adam A. Zango.
Safiya Umar Chalawa, matar fitaccen jarumi Adam A. Zango tayi wani rubutu a shafinta na Instagram wanda ya ja hankalin mutane game da rashin lafiyar kawar ta jaruma Zee Preety...
Sanannen abu ne idan aka ce masana'antar Kannywood waje ne mai dumbin mutane da ke aiki, musamman a Arewacin Najeriya. A shekaru kadan da suka wuce, masana'antar ta shiga matsanancin hali, inda har wasu ke zargin zata durkushe...
Dandalin Kannywood
Samu kari