Dan takara
Ayo Oyalowo yace Bola Tinubu ya bar Najeriya da nufin ya samu lokacin hutu, yace ba komai ya sa Asiwaju ya tafi kasar Birtaniya ba, illa iyaka ya samu sararawa.
Mun fahimci cewa Bashir Ahmaad ya je kotu, yana neman Alkali ya ba shi damar takarar majalisar wakilan tarayya a karkashin APC, yana ja da takarar Mahmud Gaya.
An bada asusun yakin neman zaben shugaban kasa da nufin Peter Obi ya kai labari a takaran da yake yi. Tun a jiyan dai wasu masoya sun fara aikawa da kudinsu.
An samu wani babba a jam’iyyar APC da ya bayyana gaskiyar halin da Bola Tinubu yake ciki. Wannan jigo a tafiyar APC ya fadi halin da ya ga Bola Tinubu a Legas.
Za a ji Bola Tinubu zai kara mutane 2, 000 a kwamitin kamfe bayan rigima ta barke a takarar APC. Da alama ‘Dan takarar shugaban kasan zai busa bayan ya ciza.
Atiku Abubakar mai takaran shugaban kasa a inuwa PDP zai yi maganin masu kukan Biyafara, yace zai yi kokari wajen karawa jihohi 36 karfi da hadin-kan majalisa.
Kwanaki an ji labari an yi karar Peter Obi da magoya bayansa kan shirin gudanar da tattakin #Obidatti23 Forward Ever a Legas. Alkali ya zartar da hukunci a yau.
A 2023, akwai masu ganin ya kamata mulki ya je yankin Kudu maso gabas, abin dubawa shi ne mafi yawan 'yan takara Musulmai ne, illa Kirista daya da ke inuwa LP.
Shugaban Afenifere da su Olu Falae su na goyon bayan Ibo ya zama Shugaban kasa, amma 'Yan ARG sun sha banbam, sun ce Tinubu ya fi cancanta Yarbawa su zaba/
Dan takara
Samu kari