Dan takara
Fasto Samuel Oladele kuma limamin Christ Apostolic Church (CAC) Worldwide ya ba kiristoci satar amsa a zaben Shugaban kasa, yace su bi wanda zai kare ra’ayinsu.
Jagoran PDP ya bayyana ainihin silar rikicinsu da Shugaban Jam’iyya. Bode George yace idan da adalci, sai shugaban jam’iyyar PDP ya fito daga bangaren kudu.
Za a ji ana rikici a kan takarar kujerar Sanata tsakanin Jibrin Tatabe da Hon. Mohammed Umara Kumalia. Jibrin Tatabe yana so a karbe takara daga hannun Kumalia/
Jam’iyyar Peoples Democratic Movement da INEC ta soke rajistarta da Muslim/Christian Youths & Elders Forum and Genuine Governance Group (GGG) suna tare da APC.
Rotimi Akeredolu shi ne wanda zai jagoranci yakin neman zaben jam’iyyar APC a Kudu maso yamma. Sakataren yada labaran Gwamnan yace an zabe shi tun a Agusta.
'Yan PDP Za su yi Zama da Gwamnoni domin a dinke barakar Jam’iyya. Sannan an ji maganar shawo kan Nyesom Wike ta jagwalgwale Bayan Atiku Ya Tafi Kasar Waje
Adams Oshiomhole yace Peter Obi ba zai iya kawo karshen rashin tsaro, Oshiomhole yana ganin wanda bai iya tsare jiharsa, ba zai iya zama mafita a aben 2023 ba.
Rabiu Kwankwaso ya ci karo da dinbin mabiya yayin bude sabon sakatariyan NNPP a Warri. Hadimin tsohon Sanatan na Kano ta tsakiya yake cewa sun ci taro a yau.
Atiku yana zakulo ‘Yan kasar waje da ‘Yan wajen PDP da zai ba kujeru a ofis, Kakakin kwamitin PDP a zaben shugaban kasa, Charles Aniagwu, ya bayyana wannan.
Dan takara
Samu kari