Dan takara
Za a ji mun kawo jerin wadanda suka halarci taron da aka yi da Atiku Abubakar, a cikin ‘yan PDP da suka shiga zaben fitar da gwani na neman zama shugaban kasa.
Za a ji Ifeanyi Okowa yace maganar gaskiya Peter Obi zai lawo Masu Matsala a Zaben Shugaban kasa, ya fadi yadda takarar Peter Obi za ta zama barazana gare su
Bola Tinubu ya yi bayanin irin kokarin da ya yi wajen raya Lekki har ya zama birni a jihar Legas, a nan ya bayyana cewa ana masa sharri wajen fadan arzikinsa
An samu labari Atiku Abubakar Ya Kawo Wanda Zai Taya Shi Lashe Zaben Shugaban Najeriya. 'Dan takaran ya kara kawo wanda zai rika magana da yawun shi a kamfe.
Shugaban kungiyar Docs and Medics for Peter Obi a Najeriya, yace Likitoci da malaman jinya masu bada magani 38000 suna tare da su, za su nemo kuri’u miliyan 25
‘Dan Takaran Gwamna a APC Ya Koka, Yace Shari’a 19 Suna Jiransa a Gaban Alkali. Ikechi Emenike ya bayyana irin kalubalen da yake fuskanta ne a zaben na badi.
Jihar Legas - Al’ummar Arewa mazauna jihar Legas sunce suna harin samarwa Tinubu/Shettima kuri’u miliyan 1.5 a zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa. Rahoton Th.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ce ta tsaya kan rahotannin da ta samu daga ofisoshinta na jihohi dangane da zaben fidda gwani na jam’iyyar..
Abuja - Da yake jawabi a lokacin da aka kaddamar da shi a Abuja a ranar Juma’a, Baba-Ahmed ya ce ya amince da zama abokin takarar Obi ne saboda jajircewar sa.
Dan takara
Samu kari