Dan takara
Tsohon Daraktan yakin neman zaben Muhammad Inuwa Yahaya na Jihar Gombe a zabukan shekara ta 2011 da 2015, Musa Zubairu, ya fice daga jam’iyyar APC ya koma NNPP.
A watan Junairun 2023, Sanata Rabiu Kwankwaso mai neman zama shugaban Najeriya a karkashin NNPP zai tafi kasar Birtaniya domin ya yi bayani a Chatham House.
Bola Tinubu ya hakikance a kan janye tallafin man fetur, lita zai iya haura N400 a Najeriya. NNPCL da 'yan Kasuwa su na lissafin yadda farashin zai tsaya a N148
Ejike Agbo ya yi karar APC da ‘dan majalisar Ohaukwu ta Kudu, Hon. Chinedu Onah a kan rashin nasarar da ya samu wajen neman tikitin takara a APC a zaben 2023.
A wata hira da aka yi, an ji asalin abin da ya sa Shugaban NNPP ya yi murabus daf da zabe. Ben Kure ya yi karin-haske a kan sabaninsa da Sulaiman O. Hunkuyi.
Rahoto ya zo cewa ‘Yan siyasa da-dama daga jihar Ekiti sun yi watsi da nada su da aka yi a cikin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP.
Mataimkiyar Shugabar kwamitin PCC, Uju Ken-Ohanenye ta ce Asiwaju Bola Tinubu Mai neman takaran shugaban kasa bai fama da rashin lafiya kamar yadda wasu ke fada
Ana ganin Bola Tinubu, Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso ne kurum 'yan takara a zaben 2023. Amma su Manjo Al-Mustapha su na daukar hankalin mutane.
A maimakon tsohon Gwamnan jihar Bauchi, Mohammed A. Abubakar ya bi bayan AVM Sidique Abubakar mai ritaya, yana tare da Gwamna Bala Mohammed ne a zaben 2023.
Dan takara
Samu kari