Babban bankin Najeriya CBN
Babban bankin ƙasa CBN, ya fitar da zunzurutun kuɗi Naira biliyan N12.55 domin tallafawa masu kiwon kaji, a wani yunƙurin gwamnati na ƙara bunƙasa samar da ƙwai
Majalisar wakilan Najeriya ta aika takardar gayyata zuwa ga shugaban kamfanin mai na kasa (NNPC) da kuma gwamnan babban bankin kasa (CBN) domin su yi bayani a
Bayan izinin daskarar da asusun bankunan wasu mutane da kungiyoyi 20 da ke da nasaba da EndSARS da bankin CBN ya samu, ana barazanar fara sabuwar zanga-zanga.
A yayin da gwamnati ke zargin masu zanga-zangar ENDSARS da tayar da hankula, masu zanga-zanga na zargin gwamnati da dauko hayar 'yan ta'adda domin batawa zanga-
A makon nan ne Muhammadu Sanusi II ya sake fitowa ya nuna goyon-baya ga Gwamnati. Tsohon Sarkin Kano ya yabi karin kudin wutar lantarki da farashin man fetur.
Mun kawo maku janyar samun jarin da Gwamnati za ta ba kananan ‘yan kasuwan Najeriya. Za a rufe rajista a ranar 15 ga watan Oktoba. Sai a hanzarta ayi rajista.
A makon nan mu ka ji cewa farashin gangar danyen mai a kasuwar Duniya ya kai fam $40. Kila man fetur ya kara tsada a gidajen mai a gida bayan karin darajar 2%.
Har gobe babu wanda za a ba kudi ya shigo da taki ko abinci a Najeriya. Gwamnatin taayya ta na kiran a koma gona domin kasar ta samu abincin da kowa zai ci.
Majalisa ta ce wasu makudan Tiriliyoyi sun yi dabo daga asusun rarar man Najeriya. Kudin da majalisar ta ke ganin sun bi ruwa sun kai N4,185, 000, 000, 000.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari