Jihar Borno
Rundunar sojin saman Najeriya ta kai farmaki kan Boko Haram suna shirin kai hari kan masu bikin sallah a jihar Borno. Sojojin sun kashe 'yan Boko Haram da dama.
Rundunar sojin saman Najeriya ta shirya liyafar bikin sallah ga dakarun da suke fagen daga a jihar Borno. An yaba da yadda sojojin suke yaki da Boko Haram da ISWAP.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wasu daga cikin kwamnandojin kungiyar ISWAP a jihar Borno. An hallaka su ne yayin wata musayar wuta.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile wani hari da mayakan ISWAP suka kai a jihar Borno. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda tare da kwato makamai.
An samu asarar rayukan bayin Allah bayan wani abin fashewa da aka boye a tashar mota ya tashi da fasinjoji a jihar Borno. Mutane da dama sun jikkata.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara a yakin da suke yi da 'yan ta'adda a jihar Borno. Sojojin sun hallaka babban kwamandan Boko Haram da ake nema.
Sojojin Najeriya sun yi wa 'yan Boko Haram luguden wuta ta sama da kasa a jihar Borno a yankin Bita. Sojoji sun kashe mayakan Boko Haram guda 60 a harin.
Za a ji yadda dakarun sum kama sojoji 18 da ’yan sanda 15 bisa zargin sayar da makamai ga ’yan bindiga, yayin da bincike ya gano miliyoyin ntaira a asusun su.
Kwamandan Operation Hadin Kai, Laftanar Janar Abdulsalam Abubakar ya ce sun kama 'yan kasashe waje da ke ba Boko Haram horo da dabarun yaki a Najeriya.
Jihar Borno
Samu kari