Jihar Borno
Kwamishinan yada labarai da ala'adu, Dakta Mohammed Bulama, ne ya sanar da haka yayin wani taron hadin gwuiwa tsakanin jihohi a kan bunkasa harkar tarihi karo
Sakamakon wulakanci da tozarci da yammata su ke fuskanta a hannun yan boko haram, wata mata mai suna Hamayaji ta fake da haukan karya don ta kare 'yar ta.
Wani Alhaji Bukar ya saka hoton wasu tuzurai mata guda 3 a inda ya yi ikirarin su na rokon Gwamna Shettima na jihar Borno ya taimaka musu da mazajen aure.
Shi dai Muhammadu Indimi wanda ya kasance suruki ne ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, sanadiyar aure dake tsakanin 'ya'yan su, Zahra Buhari da Ahmed Indimi da
Gwamnatin jihar Borno ta ce ta kashe akalla biliyan 14 a kan gine gine hanyoyi 22 a fadin jihar a cikin shekaru biyu da suka wuce da kuma samar da motoci 32
Saleh yace Boko Haram sun lalata gidaje 986, 453, azuzuwa 5, 335, asibiti 201, famfuna 1, 630, ofisoshin Yansanda da na gwamnati 800 da tashoshin wuta.
Matashiyar nan da ta shahara gurin kare hakkin mata, Malala Yusufzai ta kai ziyara garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno bayan ta gana da Osinbajo.
Gwamnatin jihar Borno ta dakatar da shawarar da ta dauka na rufe sansanonin ‘yan gudun hijira saboda burbudin ayyukan Boko Haram da har yanzu jihar ke dan fama.
Abin dadin shine taron wa’azin kasan ya gudana lafiya cikin kwanciyar hankali ba tare da wani fargaba ba, ko makamancin hakan kuma jama'a sun halarta.
Jihar Borno
Samu kari