Jihar Borno
A kalla sojoji hudu ne suka ran su a jiya Talata yayin bankado harin da mayakan ISWAP suka kai garin Ngamdu, wani gari da ke tsakanin iyakar Yobe da Borno.
Jiragen yaki biyu masu saukar angulu na rundunar sojin saman Najeriya,NAF, a ranar Talata sun bankado mummunan farmakin da 'yan ta'adda suka kai garin Ngamdu.
Mata shida tare da yara kanana 9 ada aka sace a yankin arewa maso gabas sun tsero daga hannun miyagun da suka sace su. Sun kwashe kwanaki shida suna tafiya.
Dakarun sojin Najeriya a safiyar Lahadi sun bankado harin da 'yan ta'adda suka kai garin Aulari da ka karamar hukumar Bama ta jihar Borno,Sun sheke wasu a ciki.
Wata gudaniya mai zaman kanta ta buga wani littafi, ta sanya ma littafin suna Boko Halal domin ta yaki akidun munana irin na 'yan Boko Haram a yankunan Borno.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya ziyarci garin Banki a ranar Alhamis, gari da ya ke kusa da iyakar Najeriya da Kamaru, inda suka ci kasuwar dare.
Babagana Zulum, Sanwo-Olu, Nyesom Wike, Ifeanyi Okowa, da AbdulRahman AbdulRazaq suna daga cikin gwamnonin Najeriya da suka yi aiki na musamman a jihohin su.
Kwanaki biyar bayan harin da yan ta'addan Boko Haram suka kaiwa yan ta'addan ISWAP inda suka hallaka mutum 24 cikin, yan ta'adda sun sake karkashe juna a Borno.
Rahoton State of States na 2021 wanda BudgIT ta wallafa ya nuna ƙimar aiki a jihohin Najeriya. Bisa rahoton, Imo ce ke da mafi yawan marasa aikin yi a kasar.
Jihar Borno
Samu kari