Jihar Benue
Miyagun 'yan bindiga sun halaka rayuka biyu a yankin Nyiev da ke karamar hukumar Guma ta jihar Benue, Lamarin ya faru ne kusan kwana biyu bayan da aka kashe.
Wata kotu ta yanke wa wata karuwa hukuncin daurin watanni hudu a gidan yari bayan da ta gasawa wani kwastomanta cizo a harshe har ta ji masa mummunan rauni.
Masu hakar ma'adanai a jihar Benue sun mutu yayin da suke tsaka da aiki. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya faru daga majiyar shugaban karamar hukumar Anyiin.
Jam’iyyar PDP ta yi kira ga Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) da ta binciki George Akume kan zamba yayin da yake gwamnan jihar Benue.
Mambobin jam’iyyar APC a ranar Litinin sun yi kira ga shugaban kasa Buhari da ya ayyana dokar ta baci a jihar Benue domin shawo kan matsalar tsaro a jihar.
Tsohon gwamnan jihar Benue, George Akume, ya yi kira ga EFCC da ta binciki gwamnan jihar ta Benue na yanzu, Samuel Ortom, kan kudaden da aka ware wa jihar.
Kotu a jihar Benue ta garkame wasu mutane 8 da aka cafke kuma ake zargin sun yi garkuwa da matar wani kwamishinan jihar ta Benue. An kuma dage karar zuwa gaba.
Gwamnatin Buhari ta zargi gwamnan jihar Benue da hannu wajen wasu kashe-kashen da suka faru a jihar Benue. FG ta ce, gwamnan yana tunzura wata kabila kan wata.
Benue - Yayin da ake cigaba da shirye-shiryen babban zaɓe dake tafe a shekarar 2023, Gwamna Ortom na jihar Benue, ya gargaɗi masu shirya magudi a zaben 2023.
Jihar Benue
Samu kari