Bayelsa
Babbar kotun koli ta tabbatar da nasarar da dan takarar gwamnan jahar Bayelsa a karkashin jam’iyyar APC, David Lyon ya samu a zaben gwamnan jahar, inda kotun ta jaddada halascin nasarar daya samu.
Malamai da Ma’aikatan kananan hukumomi za su rika samun N30, 000 a Bayelsa. Gwamna Seriake Dickson zai soma biyan sabon karin albashin da aka yi wa Ma’aikata.
Dakarun rundunar Yansandan Najeriya sun ceto wani karamin yaro dan shekara 6, wanda Dan kwamishinan ruwa na jahar Bayelsa ne, Mista Nengi Talbot Tubonah, bayan kwashe makonni uku a hannun yan bindiga.
Wata budurwa mai suna Joy Osain dake zaune a unguwar Agbura cikin karamar hukumar Yenagoa na jahar ta kashe kashe kanta bayan samu sabani da saurayinta, Eze Augustus dan shekara 28 saboda zarginsa da cin amanarta.
Tsatstsamar dangantakar da ta taso tsakanin manyan gwamnonin jam’iyyar PDP na shiyyar kudu masu kudancin Najeriya na cigaba da fitowa fili, inda gwamnan jahar Ribas, Nyesom Wike ya zargi takwaransa na Bayelsa da kokarin komawa jam
Sabon zababben gwamnan jihar Bayelsa, David Lyon, ya nada makusancin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan cikin kwamitin karabar mulkin jihar da APC zata yi a watan Fabrairu na 2020.
Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jingawa a kan ikirarin da yayi na cewa ya goyi bayan APC ne zaben jihar Bayelsa.Lamido ya ce tsohon shugaban kasar ya yi hakan ne don ya kubcewa zarginsa d
Wata kungiya da ake kira da zauren dattawan PDP, ta zargi tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, da musayar nasarar jam’iyyar a zaben 16 ga watan Nuwamba da aka yi a jihar Bayelsa. Kamar yadda jaridar Daily Sun ta ruwaito, shugab
Tsohon Gwamna Fayose ya fadi abin da ya faru a zabukan da aka yi, ya na mai ya jefawa Jami’an tsaro da INEC mummunan zargi a zaben Gwamnoni Kogi da Bayelsa.
Bayelsa
Samu kari