Bayelsa
Jihar Bayelsa - Wata 'yar Najeriya mai suna Erumena Amata, wacce mutane suka dade suna fata mata ba zata taba aure ba ta samu masoyinta bayan gomman shekaru.
Wani mutum ya kashe dansa har lahira ba tare da wani dalili ba, inda ya zane yaron da bulala. 'Yan sanda sun ce mutumin ya tsere kuma an gagara gano wanene shi.
Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri na ,a ranar Litinin, 27 ga watan Satumba ya bayyana marigayi Janar Sani Abacha, tsohon shugaban kasa na mulkin soja a matsayin
Edwin Clark, wani dattijon kabilar Ijaw ya caccaki gwamnatin Buhari kan yunkurin gina sansanin sojin ruwa a jihar Kano. Ya ce kamata yayi a Bayelsa ba a Kano ba
Masu garkuwa da mutane don kudin fansa sun sace Cif Gbalipre Turner, mahaifi ga Shugaban Karamar Hukumar Ogbia ta Jihar Bayelsa, Hon. Ebinyo Marvin Turner.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan fashi ne sun kai farmaki asibitin gwamnati na jihar Bayelsa, Diete Koki Memorial Hospital, inda suka sace duk wasu kudade.
Gwamnan jihar Bayelsa ya bayyana cewa, jam'iyyar PDP ta yafe wa duk wadanda suka sauya sheka suka guji jam'iyyar zuwa wata jam'iyyar a 'yan kwanakin nan a kasar
Gwmnan jihar Bayelsa, Douya Diri, ya nuna matuƙar bacin ransa ga yan majalisar zartarwar gwamnatinsa yayin taron su, yace ba zai lamurci fara siyasar wuri ba.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace mahaifiyar sakataren gwamnatin jihar Bayelsa, Mrs Betinah Benson. The Punch ta ruwaito cewa wadanda suka sace t
Bayelsa
Samu kari