Jihar Bauchi
Mun ji cewa kusan duka ‘Yan Majalisar Jihar Bauchi za su marawa Jam’iyyar APC baya a zaben da za ayi bayan da shugaban na APC a Bauchi Uba Nana yace sun cin ma matsayar yin na’am da zabin da APC tayi a makon nan.
EFCC za ta maka Gwamna mai-jiran gado a gaban kuliya inda Hukumar ta EFCC ta shigar da karar Bala Mohammed a gaban Kotu. EFCC nna zargin ‘Dan takarar PDP da ya doke Gwamnan Bauchi da laifuffuka har 6.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito majalisar ta sanar da sunan Farfesa Mohammed Abdulazeez a matsayin sabon shugaban jami’ar, watau Vice Chancellor, kamar yadda sakataren majalisar, Ahmed Hassan ya sanar a garin Bauchi a ranar Asabar.
Za ku ji yadda APC ta rasa Imo, Oyo da sauran jihohin ta, yayin da PDP mai adawa ta gaza cigaba da rike jihohin Gombe da kuma Kwara, inda nufin gwamnonin na nada Magadan su a PDP ya gaza kai ga ci.
Jam'iyyar adawa ta PDP ce ta lashe zaben gwamna a jihohi ukun da Nabena ke korafi a kansu. Aminu Waziri Tambuwa ya yi tazarce a jihar Sokoto, Bala Muhammed ya kayar da gwamnan APC mai ci a jihar Bauchi, kamar yadda Ahmadu Finitiri
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya auku ne a ranar Lahadi, 31 ga watan Maris, yayin da Magidancin mai suna Jamal Yari tare da matarsa Amina, kanwarsa Zahra’u, da yayansa guda biyu Affan da Adnan suke dawowa daga jahar Go
Sanata Isa Hamma Misau, shugaban kwamitin majalisar dattijai a kan harkokin sojojin ruwa, mamba a majalisar dattijai da ya yi suna saboda rikicin sa da tsohon shugaban rundunar 'yan sanda na kasa (IGP), Ibrahim Idris, ya bayyana
Za ku ji tarihin Bala Mohammed na PDP da ya doke APC a Bauchi. A jiya ne hukumar zabe na INEC ta sanar da cewa Sanata Bala Mohammed ne ya lashe zaben 2019. Bala Mohammed ba bako bane a siyasar Najeriya.
Bayan tattara sakamako da hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) ta yi a yammacin ranar Litinin, an sanar da Bala Mohammed a matsayin wanda ya samu nasarar lashe kujerar gwamnan jihar Bauchi. Dakta Musa Dahiru, sabon baturen INEC
Jihar Bauchi
Samu kari